Wani dan kasuwar, Mustapha Haladu Mai Citta, ya tabbatar mana da faruwar lamarin, inda yace ana buƙatar daukin al'umma domin wutar na cigaba da mamaya a yanzu haka.
An samu hukumar kashe gobara da suka kai É—auki domin tabbatar da kashe gobarar izuwa yanzu. An tafka asarar da ba'a san adadin ta ba izuwa yanzu.