Tattaunawa ce mai fa'ida sosai. Tawagar ta samu jagorancin Dan Amar, wanda yake a madadin Co-chair Revd. John Namaza da AB Mahmud SAN.
Kwamitin Zaman lafiya ya gana da manyan ƴan siyasar kano ~ Shafin Raihana
March 10, 2023
1
A yau 10 ga watan Maris shekara ta 2023, babbar tawagar wakilan kwamitin zaman lafiya na Kano ciki har da shugaban sakatariyar Amb.Ibrahim Waiya inda suka gana da Daraktan DSS na Kano a kan kokarin da suke yi na tabbatar da hukumar ta kiyaye tsangwama da sanin makamar aiki a yayin gudanar da ayyukansu na tabbatar da zaman lafiya da adalci a lokacin da kuma bayan zabubbukan ‘yan majalisun jiha da na gwamnoni masu zuwa.
Tags