Muna kira ga jami'an DSS dasu karɓe passport na GANDUJE.
A karɓi passport na Ganduje domin gudun kar ya gudu daga ƙasar domin akwai almundahana da dama da ake zargin shi a kai musamman na cin hanci da rashawa da kuma da kuma bayar da cin hancin sannan da zargin kyautar da sayar da guraren gwamnati wanda mallakin gwamnati ne.