Hukumomi sun bayyana cewa mutane biyu sun rasa rayukansu yayin da mutane da dama suka samu raunuka a haɗarin jirgin ƙasa a jihar Legas a safiyar yau Alhamis.
Hukumar Agajin Gaggawa ta kasa, NEMA ta ce motar na dauke da ma’aikatan gwamnati ne a lokacin da lamarin ya faru.
Sai dai tuni ma'aikatan agaji su ka kwashe gawarwakin da kuma waÉ—anda su ka jikkata zuwa asibiti.