Hakan na fitowa be Jim kadan bayan da hukumar xabe mai zaman kanta ta kasa reshen jihar kano wato INEC ta bayyana Engrr. Abba Kabir Yusuf a matsayin Wanda ya lashe zaben gwamna a jihar kano inda a gefe guda Dantakarar Gwamnan DR. Nasiru Yusuf Gawuna ya hau kujerar naki tare da ayyana zaben a matsayin INCONCLUSIVE wato zaben da bai kammala ba.
Na karbi Kaddara na fawwalawa Allah ~ Murtala Sule Garo
March 23, 2023
0
Maitaimakin Dantakarar gwamnan jihar kano, karkashin tutar jam'iyyar APC Alh. Murtala Sule Galadima Garo yace ya fawwalawa ubangiji danvane da kayin da suka sha a hannun Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari.
Tags