Dr Zakariyya ya lashe zabenshi ne a jam'iyyar NNPP inda ya kada abokin takararshi na jam'iyyar APC a ranar asabar din data gabata
Inda yayi musu alkawarin bazai basu kunyaba wajen kai kudere-kuderensu domin yankinshi na kura da garun malam su zamana sunzama madobin jahar Kano dama kasa baki daya.
Dr Zakariyya yakuma yabawa al'ummar jahar Kano wajen kafawa sutsare domin kawo canji mai dorewa a jahar Kano.
A karshe yayi kira da al'ummar jahar Kano dasu tayasu da addu'oi na musamman musamman cikin wannan wata na Ramadan domin Allah yashige musu gaba wajen sauke nauyin da al'umma suka dora musu.