Sanata Uba Sani na jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna ya lashe zaɓe da ƙuri'u 730,002 inda a gefe guda abokin hamayyar sa na jam'iyyar ke da yawan kuri'u 719,196 wanda banbanci ya tashi a kuri'u dubu goma da ɗari takwas da shida 10,806. ''A iya cewa yasha da ƙyar''.
izuwa yanzu dai babu wata jiha da akayi zaɓe wanda ƙurii'un ta suka kai yawan ko fiye dana ƙuri'un jihar kano.