Za muyi iya ƙoƙarin mu don ganin an daidaita duk wani lamari a wannan fanni domin dawo da martabar jihar kano. Kuyi haƙuri akwai guraren da gwamnati ta ginawa kanta ko ta rusa to kori wasu wanda indan anyi duba akwai dai-dai a ciki sai dai akwai rashin tausayi a cikin sa kamar dai misalin guraren da aka gina wanda suke kawowa gwamnatin kano kuɗin shiga kuma wanda a ka'ida shine babu gwamnatin dake son cigaba da zata kawo ƙarshen samun haraji ga wannan guri amma yakan zama abu mafi sauƙi idan har barin shi zai saka al'umma cikin ƙunchi na rayuwa.
Sayar da kadarorin al'umma na daga cikin dalilan daya sa al'umma suka zaɓe mu.
March 22, 2023
0
Sayar da kadarorin al'umma da tsaga filayen su na daga cikin dalilan daya sa aka zaɓe mu a wannan kujera domin dawo dasu da kuma ƙwatowa al'umma haƙƙunan su.
Tags