Mun sami labarin cewa tun cikin daren jiya lahadi wayewar garin yau litinin wutar ke ci amma har yanzu bata dakata daciba
Har izuwa wannan lokaci bamu sami musababbin tashin gobarar ba cikin kwanakin dasuka wucema ansami irin wannan iftila'in tashin gobarar a kasuwar kurmi dake cikin birnin Kano
Kucigaba da kasancewa damu domin kawo muku cikakken rahoto