Home Labaran Kasa. Yanzu - Yanzu Mace taci kujerar Gwamna a arewacin najeriya ~ Shafin Raihana Yanzu - Yanzu Mace taci kujerar Gwamna a arewacin najeriya ~ Shafin Raihana Author - Bashir A Bashir March 19, 2023 0 DA DUMI- DUMI: Najeriya Ta Samu Gwamna Mace Na FarkoSen. Aishat Dahiru Ahmed Binani ta All Progressive Congress APC ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa domin zama zababben mace ta farko a Najeriya.Jihar Adamawa da ke arewacin Najeriya ta zama gwamna mace ta farko a Najeriya. Tags Labaran Kasa. Facebook Twitter Whatsapp Newer Older