Dauda Kahutu Rarara ɗan asalin jihar katsina wanda mawaƙi ne na ƴan siyasa ya haɗu da wasu fusattatun matasa suna ta farfasa kayan ofishin sa kasancewar yana goyon bayan jam'iyyar APC mai mulki a jihar kano da ƙasar najeriya, Rarara dai yayi kira a baya cewa a zaɓi Sha'aban Sharaɗa amma kuma daga baya sai ya koma wajen Gawuna.
Yanzu - Yanzu matasa sun ƙona ofishin Rarara da gidan sa ~ Shafin Raihana
March 20, 2023
0
Yanzu haka an samu wasu fusatattun matasa sun mamaye ofishin shararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara.
Tags