Gobarar tana cigaba da kamawa tare da sake laƙume wasu kayyaki na ɗunbin dukiyoyi dake cikin kasuwar. Idan masu karatu suna biye damu sun san lokacin da gobara ta tashi a babbar kasuwar MONDAY MARKET dake jihar BORNO kuma lamarin dai ya faru ne dai-fai lokacin da ake tsaka da gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a najeriya, haka shima wannan lokaci kamar dai yadda aka shaidawa Jaridar Raihana daga jihar BORNO.
Yayin gudanar da zaɓen gwamnoni Gobara ta sake tashi a jihar Borno ~ Jaridar Raihana
March 18, 2023
0
Gobara ta sake tashi a wsta kasuwa dake Gamborum a babban birnin Maidugirin jihar borno.
Tags