Dole ne ɗayan su ya haƙura ya bari a zabi ɗaya ko kuma dukanninsu su haƙura a tsayar da wasu. amma fa kowannen su bashi da wanI buri daya wuce ya samu wannan kujera ta Speaker ko shi barau ya zama Senate President na Ƙasa.
Babbar Magana:Ƴan Kano biyu na Rigimar Neman Speaker da Senate President kuma dole ɗaya za ayi ko a hana su duka
April 17, 2023
0
Babbar Magana:Ƴan Kano mutum biyu na Rigimar Neman Speaker da Senate President kuma dole ɗaya za ayi ko a hana su duka domin bazai yiwu a baiwa Barau Senate daga Arewa kuma kano ba, sannan a baiwa Alasan Ado Doguwa Speaker na Ƙasa kuma ɗan Kano. Ba'a taba yin haka a tarihi ba ace mutane biyu daga daga zone ɗaya da muƙaman Speaker da Senate President.
Tags