Za ayiwa Binani Minister bayan an rantsar da Tinibu a gwamnatin Tarayya.
Jam'iyyar APC ta shigar da sunan Sanata Binani a cikin jerin gwanon waɗanda za ayiwa minista a najeriya bayan rantsar da Bola Ahmad Tinibu a wannan tenuwa ta farko da za'a shiga domin izuwa yanzu an kaddamar da ita matsayin shugabar President Group.
Wannan shine zai kafa ɗamba ta sake yin shiri nan gaba domin tunkarar zabe shekarar 2027 mai zuwa, akwai alamun a bata dama ta musamman nan gaba ko dan duba da yadda ta baiwa Atiku Abubakar ruwa a zabe.