Ku kalli sabon vidiyon yadda za'a gabatar da shirin ƙidaya a ƙasa da duk wasu hanyoyi da dabarun gabatar da ayyuka kamar yadda za'a gani yayin gudanar da horo na musamman kafin gabatar da aikin ƙidayar na wannan shekara.
Sau dama a kan samu matssalar rashin fahimta yayin gudanar da ayyuka na gwamnati irin wannan kasancewar rashin sani da rashin maida hankali wajen bada horo ko koyar da makamanvin wannan ayyuka da gwamnatin tarayya ke gudanarwa.
https://www.facebook.com/100069230198933/posts/553528206964848/?mibextid=iC4H3cBwLX0xIsLP