Taya murnar data fito ta hannun
Haj. Saudat Sani Isah Maitakalma
Ya kuma ja hankalin musulmai kan su cigaba da addu'a don samun tsaro a ƙasa dama kasuwanci mai albarka, sannan a cigaba da taimakwa musulmai kamar yadda akayi yayin hudanar da azumi domin duk lokacin da aka samu al'umma suna taimakon juna Allah yana shiga lamuran su sannan yana basu kariya ta musamman. A ƙarshe yayi addu'ar Allah ya karbi ibadun mu yasa muna daga cikin ƴantattun bayin da aka ƴanta cikin azumin daya gabata.