Kwamitin ganin wata a Najeriya ya tabbatar da gaanin jinjirin watan shawwal a jihohin Bauchi, Borno, Filato da Osun.
Bayan zama na musamman tare da tattaunawa tsakanin Sarkin Musulmi da mambobin majalisar sa sun samar da matsaya ta sauke azumi yau a kuma yi Sallah ranar juma'a