A yau ne dai, hukuma mai alhakin duba ganin wata a Saudi tace taga jaririn wata a Saudiyya.
Tuni dai aka sanar da Al'ummar musulmi cewa gobe ranar juma'a Sallar idi.
izuwa yanzu dai ana jiran sarkin musulmi na najeriya yayi magana a kan yiwuwar sallah ranar juma'a ko asabar domin bai cika yin salla a kwanaki ashirin d tara ba 29.