Za'a buɗe dandalin tantancewar ta kan manhajar NDLEA a yau Alhamis, 11 ga Mayu, har zuwa 6:00 na safe gobe Juma'a 12 ga Mayu, don bada dama ga masu nema a duk rukunin da suka karɓi saƙon imel ɗin su amma sun kasa yin gwajin saboda matsalolin network don yin hakan.
Don shiga da fatan za'a tabbatar cewa kun shigar da ID É—in ku ta wannan tsari:
NDLEA-SUPT-2023-1234567 890.
Haka nan amfani da ingantaccen network.
Masu nema yakamata su sabunta masu binciken su idan sun gamu da kurakurai na lokaci, sakamakon cunkoson hawa na mutane da aka samu a dandalin da aka da aka samar wanda yake tacewa, da tantancewa.
Sanarwa daga jami'in yaÉ—a labarai na NDLEA Femi Babafemi
9:10 na safe