An Hango dakarun hukumar EFCC ta girke dakarun ta a ƙofar shiga filin rantsuwa na Abuja.
Hakan na nufin suna da wasu beraye da suke ganin sun halarci wnnan bikin rantsuwa wanda a zuwa yanzu suka kafa suka tsare domin jiran su fito su kama su domin bincikar su. Shin wannan gwamnatin ya zata kasance, za'a bari EFCC tayi aikin ta ko kuma za'ayi mata katsalandan.