Kamfanin dillancin mai na ƙasa NNPC na sanar da abokan huldar su cewa mun daidaita farashin man fetir a duk kasuwannin mu, daidai da hakikanin halin da ake ciki a kasuwa.
Yayin da muke ƙoƙari don samar muku da ingantaccen yanayin kasuwanci wanda aka san mu dashi, yana da mahimmanci a lura cewa farashin zai cigaba da jujjuyawa saboda yanayin da ake ciki.