Allah ya yiwa shek nasir muhammad nasir (dan chakare) wazirin kano mai murabus,
Rasuwa babban limamin masallachi fagge dake jahar kano.
Za ayi janaidarsa da misalin karfe shida 6:00 pm na yamma a gidan sa dake kofar kudu gidan sakin kano,
Muna rokon Allah ya jikansa yasa aljannace makoma ameen.
Muma idan namu ajalin yazo yasa mucika da imani.ameen