Wannan nazuwane a ranar da majalisar dokokin jihar kano ta rantsar da majalissu na goma a jihar kano
Hon Bello Butubutu yakasance cikin tsaffin yan majalissun da suka kara darewarsu kan mulkin a karni na goma a majalissar kano wanda kuma ya karkashin inuwar jam'iyyar NNPP ta tsohon gwamnan kano Engr Rabi'u Musa Kwankwaso
Tuni da yan majalissun suka kama aiki bayan karbar rantsuwar kama aikin dasukayi a jiya talata 13-06-2023