Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya aikewa da majalisar dokokin jihar da sunayen wasu mutane 20 domin sahalewa, bisa buƙatar nada su mukamin masu bashi shawara.
Kakakin majalisar, Jibril Ismail Falgore, ne ya bayyana haka cikin wata wasika da ya Karanta a zaman majalisar na wannan rana ta laraba,