P.A Hon Isah M Isah yace duba da dan majalissar su masannin kiwon lafiyane shiyasa ya kuduri niyyar gannin gwamnati takawo tallafi ga bangaren lafiya, duk da cewar gwamnatin mu ta NNPP tana da kudurin gannin tabawa fannin lafiya muhimmanci, shima haka dan majalissar mu bashi da burin daya wuce yaga anbunkasa harkokin lafiya a kura/Garun malam.
Kuma zamu tabbatar da cewar daidai da masu chemist sai sunyi ilimi zasu runga duba lafiyar al'ummar mu ta kura/Garun malama, wannan dalilin yana yasa Hon Dr Zakariyya Alhassan ya nemi akai tallafi ga asibititocinmu nasha katafi.
Zanyi amfani da wannan dama ma nayi kira ga masu ayyuka a asibitocin sha katafi na Kura/Garun Malam da sutabbatar da suna bawa al'ummar mu kulawar dayakamata, bazamu lamunci wasarere da lafiyar kura/Garun malam ba, yazama dole ma'aikatan lafiya surunga halattar asibititocin dasuke aiki akan lokaci, kuma surunga tashi a lokacin daya dace shima idan aka kawo mara lafiya dole suzauna subashi kulawar daya dace.