Mustapha ya yi wannan kiran ne a yau Alhamis a garin Ilorin a cikin wata maƙala da ya gabatar a wani taron lacca na jami’ar, karo na 210, mai taken: “Man-made Lakes: A Means of Eradicating Man-made Poverty”.
Ya bayyana cewa, saboda ƙaruwar tsadar kiwon kifin da kuma kwararowar kwaɗi, jinsin Hoplobatrachusccipitalis daga dazuzzuka a Najeriya, noman wadannan kwadi ya zama wajibi.
“Muna duba yiwuwar rainon kwado tun daga matsayin ɗan-yanɗo har zuwa ya balaga ya zama cikakkiyar halitta.
Daily Nigeria