Cmr. Baffa Ibrahim Garko yayi wannan kira ne yayin da ake gudanar da bikin babbar Sallah bisa al'adar musulunci duk shekara. inda yace ''zanyi amfani da wannan dama wajen miƙa saƙon barka da Sallah da kuma fatan anyi ta lafiya sannan nayi kira da babbar murya ga wannan gwamnati data san muhimmancin karatu kan ta ƙarawa malaman makarantu albashin su da kuma ƙarin girma (Promotion) duk da cewa munji ta bakin akawu na jiha kan yiwuwar ƙarin albashi dama sauran walwalar malamai. Muna fata za'a duba wannan lamari sanna malaman mu suyi haƙuri saboda abunda ya faru muna tabbatar muku da cewa wannan gwamnati zata kula da duk haƙƙoƙin malamai kuma zata inganta tsarin su''.
Muna kira ga Gwamnatin Engr. Abba Kabir Yusuf Kan ta ƙarawa Malaman makarantu albashin su ~ Cmr Baffa Ibrahim Garko (NUT)
June 30, 2023
0
Muna kira ga Gwamnatin Engr. Abba Kabir Yusuf Kan ta ƙarawa Malaman makarantu albashin su ~ Cmr Baffa Ibrahim Garko Shugaban ƙungiyar malaman makarantun na ƙasa reshen jihar kano. (NUT)
Tags