Jam'iyyar NNPP wadda ta kasance mafi rinjaye da ƴan majalisu ashirin da shida yayin da abokan adawa keda ƴan majalisu goma sha huɗu. Hakan yanda nuna cewa sabon gwamnan jihar kano injinia Abba Kabir Yusuf ba zai sha wahala wajen gudanar da ayyukan sa a jihar kano ba, musamman wajen kai ƙudurce-ƙudurce a zauren majalisar domin ƴan majalisu mafiya rinjaye daga jam'iyyar sa ta NNPP suka fito.
Sabon Speaker a zauren majalisar dokokin jihar kano....ƙarin bayani👇
June 13, 2023
0
Tags