Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da dakatar da Shugaban Hukumar EFCC.
Abdul Rasheed Bawa a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) don bada damar gudanar da bincike mai kyau a kan yadda ya aikata wasu ayyukan sa yayin da yake kan mulki.