Wannan rusau dai yana ɗaya daga cikin ababen da sabon gwamnan kano Engrr. ABBA KABIR YUSUF ya yiwa kanawa.alƙawarin kau dasu domin ƙwatowa al'ummar jihar kano kadarorin su yayin da yake yawon kamfen ɗin sa, haka akayi kuma yaci zabe aka rantsar dashi.
Ya kuma ce filin jihar kano na al'ummar jihar kano ne.