Kalli hotunan sabuwar Plaza ds Gidan Mai ds Abba zai rusa wanda suke ba akan ka'ida ba. Run farkon dai kafin shigowar wannan gwamnati ta NNPP ta yiwa mutanen jihar kan albishir da alƙawarin ɗaukar matakin kan duk wani guri da waccan tsohuwar gwamnati ta cefabarwa ƴan kasuwa da masu hannu da shuni wanda mallakin al'umma ne inda tace zata ƙwato kuma zata mayarwa da al'ummar jihar kano kayan su.