Home Labaran kasa Yanzu-Yanzu Tinibu ya dakatar da EMEFIELE Yanzu-Yanzu Tinibu ya dakatar da EMEFIELE Author - Bashir A Bashir June 09, 2023 0 Shugaban ƙasar najeriya Bola Ahmad Tinibu ya dakatar da gwamnan babban bankin ƙasa CBN Dr. GODWIN EMEFIELE a daren juma'a 9 ga watan yuni shekarar 2023. Karin bayani na nan tafe.......... Tags Labaran kasa Facebook Twitter Whatsapp Newer Older