Kuma Dan Majalissarmu Hon Dr Zakariyya Alhassan kullum da al'ummar karamar hukumar kura/garun Malam yake kwana dasu yake tashi.
Tabbas zamu iya yinmu na gannin duk wani buri na gannin yankunanmu sun rabauta da tagomishi daga gwamnatin kano kuma muna da yakini Jagoranmu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yahaifi da nahalaliyarsa a siyasance
Bazamuyi bacci ba sai al'ummar kura/garun malam sunkwanta bacci harda munshari fatanmu shine sucigaba da taimakonmu da addu'oi da shawarwari domin kofarmu kullum a bude take