Abba Kyari yashaki iskar 'yanci bayan shafe watanni a tsare
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
July 06, 2023
0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya, ta ba da belin dakataccen mataimakin kwamishin ‘yan sanda Abba Kyari, wanda da ma ke tsare yau watanni 18.
Hukumar hana sha da fatauci miyagun Kwayoyi ta ƙasa NDLEA ce ta zargi Abba Kyari da hannu cikin wata badakalar hodar iblis.