Al'ummar kasuwar kantin Kwari layin Ummaru Ta'ambu sun wayi gari da ganin jan fenti a safiyar wannan rana ta talata 04/07/2023 wanda hukumar raye birane ta KANUPDA ta sanya musu.
Kwanakin baya yayin ziyartar Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf anji yana Neman shawara ga 'yan kasuwa, cewa ko suna bukatar ashiga kasuwanninsu ayi gyare-gyare ko kuwa.
TANIMU OGA HOTORO