''Har yanzu sun kasa gabatarwa da kotu kwararan shedu daza su gamsar da ita cewa anyi aringizon ƙuri'u yayin gabatar da zaben gwamnan kano, sannan ina son su sani cewa kotu bata ƙwatar muƙami ta bayar dole sai idan sun bada hujja ƙwaƙwƙwara wadda na san basu da ita kuma ina so in tabbatarwa da magoya bayan Gwamnan jihar Alh. Abba Kabir Yusuf kuma mabiya jam'iyyar APC cewa kada kowa ya tada hankalin sa dangane da wannan shari'a domin basu da wata hujja da zai gamsar da kotu'' inji shi
Nan gaba kaɗan akwai yiwuwar kotu taci tarar jam'iyyar APC maƙudan kuɗaɗe domin sun bata lokacin kotu.