Home Rahoton Cikin Gida Yanzu-Yanzu Daurawa ya zama sabon shugaban Hisbah Yanzu-Yanzu Daurawa ya zama sabon shugaban Hisbah Author - Bashir A Bashir July 10, 2023 0 Da dumi'dumi: Sheikh Daurawa Ya sake zama Shugaban Hukumar Hisba na Jihar kano.Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da naÉ—in Malam Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin sabon Kwamandan Hisbah na jihar Kano. Tags Rahoton Cikin Gida Facebook Twitter Whatsapp Newer Older