Maigirma Gwamnan kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin waɗannan a matsayin masu bada shawarwarin sa ciki har da shuwagabannin shugaban Karota
1 Engineer Sulaiman Sani SA. irrigation and dams
2 Abdullahi Shuaibu SA Pension Fund Trustees
3 Yusuf Imam Shuaibu SA Youth and Sports
4 Sadiya Abdu Bichi SA Women Children and Disabled
5 Dr Nura Jafar Shanono SA Water Resources
6 Sanusi Sirajo Kwankwaso SA political Affairs
Shugabannin Ma'aikatu:
1. Engineer Faisal Mahmud Kumbotso MD KAROTA
2. Alhaji Abdullahi Rabiu MD Housing Corporation
3 Alhaji Ahmadu Haruna Danzago MD REMASAB
4 Hon Hisham Habib MD Radio Kano
Aikin waɗanda aka naɗa ya fara tun yanzu
Sa hannu:
Sanusi Bature Dawakin Tofa
Mai magana da yawun gwamnan jihar kano
4thJuly 2023