Nan gaba kadan ne za a rantsar da Edgars Rinke-vics a matsayin sabon shugaban kasar
A shekarar 2014 ne Mista Rinke-vics ya fara fitowa fili ya bayyana kansa a matsayin dan luwadi, kuma ya yi fice wajen kare yancin masu auren jinsi tun fil a zal.
Ko da yake an sha samun da dama da ke rike mukaman gwamanti a Turai, amma wannan ne karon farko da aka samu dan luwadi a matsayin shugaban kasa.