Gwamnatin kano ta fitar da wannan samfuri ne bayan da ta saki kuɗi kimanin miliyan 840 domin gwangwaje waɗannan mata tare da basu jari bayan an ɗaura musu auren don yin sana'a.
Duba Samufurin kayan ɗakin da gwamnatin kano zata bayar a auren Zawarawa
August 30, 2023
0
Samfurin kayan daki da gwamnatin Kano za ta yiwa matan da za'a yiwa Auren gata, karkashin hukumar Hisbah, nan bada jimawa ba.
Tags