Yadda wasu 'yan Gabon ke maraba da sojojin da suka ƙwace mulki a ƙasar
Author -
Bashir A Bashir
August 30, 2023
0
Waɗannan hotunan da muka samu daga kamfanin dilanci labarai na AFP na nuna yadda mazauna birnin Libreville na Gabon ke murna da jinjinawa sojojin da suka ƙwace mulki bayan sanarwar da suka yi da safiyar Laraba.
Wani ɗan jaridar Reuters ya ce ɗaruruwan mutane sun fantsama kan titi suna bikin murna a birnin ƙasar.