Yanzu haka Gwamnatin jihar kano ta gudanar da Sallah don neman nasara
August 26, 2023
0
Gwaamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf tare da injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso na jagorantar sallah da addu'o'i a filin Mahaha Complex Sports kan neman nasara a dukkan matakin mulkin su da neman sauki ga matsin da ake ciki na rayuwa.
Tags