Sun ce sun soke zaɓen da aka yi na ranar Asabar da aka bayyana Shugaba Ali Bongo a matsayin wanda ya lashe zaɓen.
Hukumar zaÉ“e ta bayyana Mr Bongo a matsayin wanda ya lashe zaÉ“e da kashi biyu cikin uku na Æ™uri’un da aka kaÉ—a amma Æ´an adawa sun ce an tafka maguÉ—i.
Wannan matakin ya kawo ƙarshen shekara 53 da aka shafe iyalan gidan Bongo na mulki a ƙasar Gabon.
Sojoji 12 sun bayyana a Talabijin inda suka sanar da soke zaÉ“en tare da rushe “duk cibiyoyin gwamnati”.
ÆŠaya daga cikin sojojin ya sanar a gidan Talabijin na Gabon 24 cewa “Mun yanke shawarar tabbatar zaman lafiya da kuma kawo Æ™arshen wannan gwamnatin.”
Mr Bongo ya hau kan mulki ne bayan rasuwar mahaifinsa a shekara ta 2009.