Ƴansanda a kano wun wulaƙanta ƴan jaridu kuma sun fasawa ƴan jaridu biyu wayoyin su, akwai Salim na Daily Trust akwai Zahraddeen na BBC Hausa.
ƴansandan kano basu kyautawa ƴan jaridu ba domin babu wani abu nasu da zai tashi su kira ƴan jarida domin a sanarwa duniya ba tare da sun basu haɗin kai ba, amma yau sai gashi ƴansanda sun nuna basu san ƴanjarida ba saboda rashin tabbas na ƴansanda.
Babu wani tsari tun fari da akaiwa ƴanjarida wajen shiga kotu sai a ranar da aka je hukunci sannan suka kawowa ƴanjaridu tsarin da