Yau Talata Ƙarfe 5:00pm na yamma za'a rufe duk wata hanya dake dab da Kotun saurarar ƙararrakin zaben gwamnan kano.
Za'a datse hanyar ne saboda gudun samun cinkosan mutane yayin gabatar da shari'ar zaben gwamnan jihar kano, da kuma gudun samun tarzoma kasancewar anji yadda wasu suka É—au alwashi kuma sukai umarnin a É—au alwashi na É—aukar mataki muddin aka saba musu ko aka hana wanda suke so ace ya kasance gwamnan jihar.