Harabar Kotun saurarar ƙararrakin zaben kano
September 20, 2023
0
Harabar kotun sauraron ƙarar zaɓen gwamna dake Kano a wannan lokaci, yayin da ake dakon fara zaman shari'a da za'a yanke hukunci a wannan rana ta Laraba, bisa kalubalantar nasarar Injiniya Abba Kabir Yusuf da jam'iyyar APC ke yi, akan babban zaɓen shekarar 2023.
Tags