Home Labaran Ketare Janar Brice Nguema ya karbi rantsuwa ~ BBC Janar Brice Nguema ya karbi rantsuwa ~ BBC Author - Bashir A Bashir September 04, 2023 0 An rantsar da Janar Brice Nguema a matsayin shugaban mulkin soji a ƙasar Gabon.Hakan na zuwa ne bayan ya hamɓarar da gwamnatin Ali Bongo a makon da ya gabata bisa zargin rashin cika sharuɗɗan zaben shugaban kasar da aka yi. BBC Tags Labaran Ketare Facebook Twitter Whatsapp Newer Older