Yanzu Yanzu: Kotu ta tabbatar da Gwamna Bala Muhammad na Bauchi
September 20, 2023
0
Kotun sauraron ƙarar zaɓen gwamnan jihar Bauchi, ta tabbatar da nasarar Dakta Bala Muhammad (Kauran Bauchi) na jam'iyyar PDP, inda tayi fatali da kalubalantar nasararsa da jam'iyyar APC da dan takararsu, Air Marshal Sadiq Abubakar, ke masa akan babban zaɓen shekarar 2023.
Tags