Home Labaran kasa Kotu tayi watsi da buƙatar NNPP na a kori ƙarar a gurguje Kotu tayi watsi da buƙatar NNPP na a kori ƙarar a gurguje Author - Bashir A Bashir September 20, 2023 0 Kotu tayi watsi da rokon bangarorin INEC, NNPP da Abba Kabir Yusuf na korar ƙarar APC a gurguje. Kotun tace zata yi bayani dalla-dalla akan hukuncin shari'ar. Tags Labaran kasa Facebook Twitter Whatsapp Newer Older