Wani É—anjarida yayi masa tambaya cewa akwai babbar shari'a da a najeriya da duniya ta sakawa ido wadda ake shirin gabatarwa nan bada jimawa ba me zai ce dangane da shari'ar kasancearta guda cikin manyan jihohi a Afirka baki É—aya?
"Shari'ar wannan gari bata da matsala da kowa kuma kamar yadda wasu ke tunanin muna da interest a kan shari'ar to fa ba haka bane illa iya ka dai duk mai rabo da kuma ƙwararan hujjoji zai yi nasara" inji Tinubu